Unverified
11:53 Oct 18 2019 Taraba
Date of Original Posting of the Speech: | Oct 16 2019 |
Date of Reporting: | Oct 18 2019 |
Text of the Speech: | ALLAH YA JARRABI KABILUN NIGERIA DA KABILAR IGBO DA KE CIKINSU: Lalle Kabilun Nigeria sun sami kansu cikin jarrabawa babba saboda kasancewar Kabilar Igbo na cikinsu, watakila ma nan gaba kadan wannan jarrabawar tana iya shafan dukkan kabilun Duniya. Ku lura da kyau za ku fahimci cewa kusan dukkan wani babban sharri cikin Nigeria to lalle gurbatattu cikin Kabilar Igbo ne suka fara kawo shi cikin Kasar har aka sami wasu bangarorin Kabilun Kasar daga baya suka kwaikwayi irin wannan sharri su ma, Misila:- 1. Gurbatattu cikin Kabilar Igbo ne suka fara kawo musibar juyin mulki irin na gilla a Nigeria. 2. Su ne suka fara kawo musibar daukar makamai domin wargaza Nigeria da ballewa daga gare ta. 3. Su ne suka fara kawo musibar cin hanci da rashawa cikin ma'aikatu. 4. Su ne suka fara kawo musibar daukan bindigogi da sauran muggan makamai domin yin fashi da makami. 5. Su ne suka fara kawo musibar garguwa da mutane domin neman kudin fansa. 6. Ga shi kuma a yanzu su ne suka fara kawo musibar sace 'ya'yan mutane cikin sauran Kabilu domin su sayar da su su tara abin duniya! Dukkan wadannan munanan ayyuka, da muggan dabi'u Kabilar Igbo ne ta fara kawo su cikin Nigeria sannan daga baya wasu gurbatattu daga cikin sauran Kabilun Nigeria suka kwaikwaya! Lalle a cikin Kabilar Igbo akwai mutanen kirki wadanda suke fa'idantar da kawunansu, suke kuma fa'idantar da al'ummarsu da kuma kasarsu Nigeria, to amma lalle wadancan siffofi na sharri, tushensu daga gare su ne yake! Lalle 'Yan Nigeria suna cikin babbar mas'ala saboda wannan yanayi da suke cikinsa. Ya Allah Ka kyautata halayyar 'Yan Kabilar Igbo da dukkan Kabilun Nigeria. Ameen. |
Has this Hate Speech Been Used Before?: | Don't know |
Does the text use coded language?: | No |
Medium of Dissemination: | |
Link of the Speech: | https://web.facebook.com/100004146789081/posts/1431087353706144/?app=fbl |
If it was gender-based violence/gendered hate speech, what type of gender-based violence/hate speech was it?: | Physical threat |
Was it directed at individual or a group of individuals?: | Group of individuals |
Gender of the perpetrator: | Male |
Gender of the victim: | Both |
Who was the hate speech targeting?: | Both |
What Language was the hate speech written in?: | Hausa |
Does the speech item does any of the following? (Select all that apply): | Compare a Group of People with Animals,Suggest That the Audience/Target Faces a Serious Threat or Violence from Another Group |
Does the hate speech call audience to action?: | Don't know |
If the hate speech is calling the audience to action, for what action?: | To Kill,Discriminate Against Other Group |
Was there a reaction to the hate speech? i.e. was it retweeted, liked, shared?: | Yes |
Was the hate speech a reply to a larger post, or an independent post?: | Independent post |
The Speech is Targeting?: | Igbos |
People Likely to React to the Speech Are?: | Hausa-Fulani |
Name/Nickname/Username of the Speaker:: | Dr. Ibrahim Jalo Jalingo |
Gender of the Speaker: | Male |
Location of the Speaker: | South-West Nigeria |
Who is the speaker?: | Religious Leader |
Are they an influential speaker?: | Yes |
What is the Source/Basis of Speaker's Influence?: | Religious Leader |
Based on responses, how inflammatory is the hate speech?: | Extremely Inflammatory |
Credibility: | ![]() |
![]() |
0 |
13:28 Feb 13, 2018
Nigerian Air Force Base Abuja, Abuja, Municipal Area Council, Federal Capital Territory, Nigeria, 0 Kms
Leave a Comment