Unverified

Religion Extremism and Hate Speech

17:09 Oct 14 2019 Kano Nigeria

Religion Extremism and Hate Speech
Description
Religion Extremism and Hate Speech
Additional Data
Date of Original Posting of the Speech: Oct 14 2019
Date of Reporting: Oct 14 2019
Text of the Speech: Lokacin fito-na-fito tsakanin DARIKA DA IZALA/SALAFIYYA yayi. Kafin bayyanar IZALA a Nigeria musulmi sun kasance suna zaune lapiya da junansu kaman yadda Allah da Annabi s a.w sukayi umurni. A wancan zamanin musulmi na zaune da Christians dama maguzawa cikin kwanciyan hankali kaman yadda Annabi s.a w yazauna da kafiran Madina. Duk da cewa yan DARIKA sune keda mulki amma basa kuntatawa Wanda baya DARIKA. Babu wuni masallacin DARIKA - masallaci na kowa ne - Da Dan DARIKA da Wanda ba dan DARIKA ba duk masallaci daya suke sallah. Hatta Christians suna sha'awan addinin musulinci a wancan zamanin. Allah da ikonsa da kuma abinda yake nufi kawai sai aka sami wata kungiya wacce daman Annabi s.a .w yayi bayanin zasuzo a karshan zamani. Fitowan wannan kungiya keda wuya sai Addinin musulinci ya tsinci kanshi a wuni mawuyacin hali dabai taba samun shiba. Wannan kungiya itace IZALA wacce wuni tsohon Soja daga Jos ya assasa.Sojoji sun kasance mafi sharrin Alumma a Nigeria. IzalaTa halatta jinin musulmi.Ta halatta kashe Christians ba tare da hakki ba.Ta haddasa gaba , kiyayya,fitina,rashin Kunya,rashin tarbiyya da ta'addanci tsakanin Alummar musulmi. Sai a bayyanar IZALA musulmi ke kashe musulmi da sunan JIHADI. Shugaban Wannan kungiya ya nemi hadinkan Christians akan suzo a kashe yan DARIKA. Wadannan yan IZALA suka lalata tarbiyyan dake tsakanin Iyaye da yaya. IZALA batabar duk wuni zaman lapiya a a Nigeria ba saida ta halatta jinin duk wuni Dan DARIKA. Badaban yan DARIKA sunada yawaba Wanda yakarsu zaiyi wuya da yanzu an shafe yan DARIKA a Nigeria. Jafar Adam ya fada cewa badaban Ana samin yan DARIKA na komawa IZALA ba da tuntuni an shafe yan DARIKA ( ma'ana da an kashe yan DARIKA). IZALA suka Samarda masjidun dirar( masallatan rarraba kan musulmi). Malaman musulinci sunyi ittifakan cewa yawaita masallatai bidi'a ne; amma yan IZALA sukayi kunnan uwar shegu da Wannan ijtihadin domin yakar yan DARIKA. IZALA sun bada fatan gwara mutun ya auri kirista akan yar DARIKA. IZALA sun haramta duk wuni tarbiyya ta ganin girman Annabi s.a .w da iyalan gidansa. IZALA sun halatta wulakanta IYAYAN ANNABI s a w IZALA sun halatta zagin Ahlubaiti da sahabbai ( jalo jalingo L.A.) ya zazzagi Sayyidina Ali R.A. IZALA sunce kashe Jikan ANNABI s.a w" and so what" Sanadiyyan IZALA aka sami wasu matasa tsagera suka bayyana da sunan SALAFIYYA. Dan SALAFIYYA yafi Dan IZALA kin musulmin Darika. Bayyanan SALAFIYYA da IZALA yaba kowa daman cewa shi Malami ne kuma zai iya bada fatawa. IZALA suka kirkiri cacar alkurani da sunan musabakar alkurani - ANNABI s.a.w da sahabbai duk basu yiba. IZALA sukace mauludin ANNABI s.a .w bidi'a ne kafurci ne dukda manyan malaman musulinci irinsu imam siyudi sun halarta mauludi. Da ibn taimiyya. SALAFIYYA suka cigaba da yaduwa sukayi karfi har suka kafa BOKOHARAM. Akidan SALAFIYYA Dana BOKOHARAM duk dayane sai dai kawai su yan SALAFIYYA basu sami makami ba. Yan BOKOHARAM sun sami taimakon saudiyya da America da israila wajan yakar DARIKA da yan DARIKA. Yanzu haka IZALA sun hana wazifa a masallatan gwamnatin Nigeria Dana universities da polytechnic. IZALA sun hada kai da MSSN Suna yakar DARIKA da yan DARIKA. IZALA sunsha alwashin shefe DARIKA da yan DARIKA a Nigeria. IZALA sun hada kai a yanzu fa gwamnatin Nigeria wajan yakar DARIKA da yan DARIKA. Lallai lokaci yayi da yan DARIKA zasu farga domin fito-na-fito da IZALA/SALAFIYYA/BOKOHARAM
Has this Hate Speech Been Used Before?: Don't know
Does the text use coded language?: No
Medium of Dissemination: Facebook
Link of the Speech: https://web.facebook.com/groups/1859241197663479/permalink/2364824273771833/
If it was gender-based violence/gendered hate speech, what type of gender-based violence/hate speech was it?: Religion/Traditional: insulting to how woman practices religion
Was it directed at individual or a group of individuals?: Group of individuals
Gender of the perpetrator: Male
Gender of the victim: Both
Who was the hate speech targeting?: Both
What Language was the hate speech written in?: Hausa
Does the speech item does any of the following? (Select all that apply): Compare a Group of People with Animals,Incite or Used a Derogatory Term in English/Mother Tongue,Suggest That the Audience/Target Faces a Serious Threat or Violence from Another Group,Suggest that Some People are Spoiling the Integrity of a Group
Does the hate speech call audience to action?: Don't know
If the hate speech is calling the audience to action, for what action?: Unleash Terror Against Certain Group,To Kill,Discriminate Against Other Group
Was there a reaction to the hate speech? i.e. was it retweeted, liked, shared?: Yes
Was the hate speech a reply to a larger post, or an independent post?: Independent post
The Speech is Targeting?: Intra-Religion Sects
People Likely to React to the Speech Are?: Intra-Religion Sects
Name/Nickname/Username of the Speaker:: Madu Bukar
Gender of the Speaker: Male
Location of the Speaker: North-West Nigeria
Who is the speaker?: Anonymous Commentator
What is the Source/Basis of Speaker's Influence?: Other
Other (please specify): Anonymous Commentator
Is the speaker a prominent purveyor of hate speech?: Yes
Based on responses, how inflammatory is the hate speech?: Extremely Inflammatory

Credibility: UP DOWN 0
Leave a Comment
Name:
Email:
Comments:
Security Code:
18 + 2 =

Additional Reports

Hate speech against Islam

09:24 Jan 25, 2018

Igbokoda, Ondo, 0 Kms

Hàte speech against the Fulani/Muslim

21:32 Feb 08, 2018

FCT, Abuja., 0 Kms

A hate speech that can lead to action.

16:33 Feb 12, 2018

Nigeria, 0 Kms

hatespeech agains prophet of islam

13:28 Feb 13, 2018

Nigerian Air Force Base Abuja, Abuja, Municipal Area Council, Federal Capital Territory, Nigeria, 0 Kms